Jam'iyyar APC
Primate Babatunde Elijah Ayodele ya yi ikirarin cewa jam’iyyar APC na nan tana shiri don raba NNPP da Gwamna Abba Kabiru Yusuf da kujerarsa a jihar Kano.
Wasu kungiyoyin rajin tabbatar da dimokuradiyya na Arewacin Najeriya sun yi Allah wadai da hukuncin kotun daukaka kara na tsige Gwamna Dauda Lawal.
Wani lauya da ke zaune a jihar Kano, Umar Sa'ad Hassan ya yi hasashen abin da zai kasance a shari'ar zaben jihar Kano, ya ce zai yi wahala Abba Kabir ya yi nasara.
Kotun Daukaka Kara ta saka yau Asabar a matsayin ranar raba gardama a shari'ar zaben Sanata Aminu Tambuwal da kuma Aliyu Wamakko duk a cikin jihar Sokoto.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ki yarda ya saki bayanan takardun karatunsa bayan ya fallasa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Yayin da ake tunanin rikici ya fara lafawa a jihar Ondo, kwamishinan makamashi na jihar ya tabbatar da batun da ake na wasu na buga jabun sa hannun Gwamna Rotimi.
Kotun Daukaka Kara ta umarci Gwamna Seyi Makinde biyan basukan ciyamomin APC naira biliyan 3.4 bayan ya kore daga darewa kujerar mulki a farkon watan Mayu.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar Allied Peoples Movement (APM) a zaben gwamnan jihar Kogi ya amince da nasarar Ahmed Usman Ododo na jam'iyyar APC a zaben gwamna.
Dan majalisar wakilai ta tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya yi watsi da rahotannin cewa jam’iyyar NNPP na tattaunawa da PDP da sauran jam’iyyu don yin maja.
Jam'iyyar APC
Samu kari