Jam'iyyar APC
Karfin jam'iyya, yawan mabiya da zama kan mulki na cikin abubuwa uku da ake ganin za su iya ba jam'iyyar APC damar cin zabe a jihar Ekiti a 2026.
Jam'iyyar APC ta yi martani ga 'yan majalisar wakilai da jam'iyyun adawa da ke cewa shugaba Bola Tinubu ya sauka kan matsalolin tsaro a Najeriya.
Jam’iyyar APC mai mulki a Nasarawa ta ce ficewar tsohon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Mohammed Abubakar Adamu, zuwa SDP ba za ta rage ƙarfinta ba a 2027.
Wani jigo a APC, Abdullahi Ayinde Enilolobo, ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu zai lashe zaɓen 2027 saboda sauye-sauyen tattalin arziki da ayyukan ci gaba.
Rarara ya ce ba zai yi wa mawaki Davido martani da Turanci saboda ba shi da yaren da ya wuce Hausa. Ya ce ya rike almajirai, shi ba jahili ba ne, shi gardi ne.
Mawakin APC, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa bai kamata a rika magana kan 'yan ta'adda a intanet ba. Ya ce bai so maganar Atiku kan sace mahaifiyarsa ba.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Gombe ta bayyana cewa tana da hujjoji da takardun da suka tabbatar da cewa Farfesa Isa Ali Pantami ya fice daga APC bisa doka.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar ADC a jihar Jigawa, Sabo Muhammad Nakudu, ya ce zai fice daga Najeriya idan har APC ta lashe zaben a shekarar 2027.
Jam'iyyar APC reshen jihar Gombe ta sake jaddada cewa har yanzu tsohon Ministan sufuri, Farfesa Isa Ali Pantami, mamba ne a cikinta. Ta ce bai yi murabus ba.
Jam'iyyar APC
Samu kari