Daurin Aure
Rahotanni sun bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya jagoranci tawagar gidan Kashim Imam zuwa neman auren 'yar Atiku Abubakar.
Babban malamin addinin Kirista, Fasto Enoch Adeboye ya caccaki matan da ke yin kwalliya a lokacin aurensu yana mai cewa irin wadannan matan wawaye ne.
Farfesa Salisu Shehu da Farfesa M.B Uthman sun yi bayanin makircin da ake bi wajen yada akidan LGBTQ. An yi kira ga masana su rika rubuce rubuce domin tarbiyyar yara
Bayan dawowa sarautar Muhammadu Sanusi II za a daura auren dansa, Ashraf Adam Lamido Sanusi II da Sultana Mohammed Nazif a watan Agusta mai kamawa a Abuja.
An tattaro lokutan da ministar harkokin mata ta tada kura a Najeriya. Bola Ahmed Tinubu ya nada Uju Kennedy-Ohanenye a matsayin Ministan harkokin mata a Najeriya.
Yayin da ake fafutukar ganin jama'a a Kano sun dauki aure da daraja, sai ga wani magidanci ya saki matarsa a gadon asibiti saboda an hana shi sadakar da aka ba ta.
A yammacin Asabar din nan matasa, musamman masu fafutukar kare hakkin dan Adam a Kano su ka fara kururuwar gano wata kungiya mai yada mugun nufi a Kano.
Hon. Abdulmalik Zubairu da ke wakiltar mazabar Bungudu/Maru a jihar Zamfara ya dauki nauyin auren mata marayu 105 wadanda iyayensu suka rasa rayukansu.
Fitaccen dan TikTok a Arewacin Najeriya, Al'ameen G-Fresh ya yi martani kan maganganun da Sadiya Haruna ta yi inda ta bankada sirrin aurensu baki daya.
Daurin Aure
Samu kari