Daurin Aure
Shehin malamin Musulunci, Alkali Abubakar Zariya ya ce maganar ƙara aure da zai yi na nan daram dam. Malamin ya ce kaunar Jamila ba zai hana auren Sumayya ba.
Shahararren mai kudin nan, kuma shugaban manyan kamfanonin yada labarai a duniya, Rupert Murdoch ya angwonce a karo na biyar da amaryarsa Elena Zhukova.
Wata shahararriyar ‘yar tiktok Sarah Idaji Ojone ta shawarci maza su daina dauko batun aure idan sun san asusunsu bai cika taf da kudi ba, ta ce su ajiye N50m.
Wata kotu dake zamanta a Koriya ta kudu ta umarci shugaban rukunin kamfanonin SK, Chey Tae-won ya biya tsohuwar matarsa Roh So-young won tiriliyan 1.38.
Wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan sada zumunta ya dauki hankalin jama'a yayin da aka ga wata mata ta haifi 'yan hudu bayan shafe shekaru 18 ta na jira.
Asirin wata amarya ya tonu a lokacin da aka je daukar hoton kafin aure, inda wanda za ta aura ya gano ta yi ciko a mazaunanta. A karshe dai ango ya fasa wannan aure.
Gwamnatin jihar Legas ta bayyana cewa kimanin mata 592 da maza 70 ne suka bayar da rahoton cin zarafin da suke fuskanta a gidajen aurensu a cikin shekara daya.
Sarkin Yarabawa Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi ya yi kira ga yarsa sarauniya Adeola Adeyeye kan ta fitar da miji yayin da take bikin cika shekaru 30 a duniya.
Ministar harakokin mata, Uju Kennedy-Ohanenye ta janye karar da ts shigar kan kakakin Majalisar jihar Niger kan shirin aurar da mata marayu 100 a jihar.
Daurin Aure
Samu kari