Daura
An sallamo mai martaba sarkin Daura, Umar Farouk daga asibiti. An kai sarkin asibitin gwamnatin tarayya da ke garin Katsina bayan tsanantar rashin lafiyarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika da sakon fatan alheri ga mai martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk Umar biyo bayan kwantar da shi da aka yi a asibiti.
An kwantar sa Sarkin Daura, Alhaji Unar Farouk Umar a sashin kula ta musamman ta asibitin tarayya da ke jihar Katsina. Matar basaraken ta rasu kwanakin baya.
Gwamnan jahar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana dalilin da yasa gwamnati ta dauki matakin garkame fadar masarautar Daura a karshen makon da ta gabata.
Hadimin Shugaban Najeriya Marigayi Kyari ya samu falaloli kafin ya cika. Shekh Isa Pantami wanda ya jagoranci addu'a a wurin bimne Abba Kyari, ya fadi wannan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya mika ta’aziyyarsa ga Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk Usman, a kan mutuwar uwargidarsa da kuma iyalan tsohon kwamishinan Kano
Labarin da ke shigo mana na nuna cewa Allah ya yiwa, Hajiya Binta Umar Farouq, uwargidar mai martaba sarkin Daura, Alhaji Umar Farouk, rasuwar ranar Juma'a.
Gwamnan Katsina ya bada sanarwar cewa za a binciki wadanda ake zargin sun kamu da cutar Coronavirus bayan Coronavirus din ta kashe wani Bawan Allah a Daura.
Mun ji cewa wani ‘Danuwan Shugaban kasa Buhari da kuma da Mamman Daura kamu da Coronavirus a Aso Villa. Rade-radin da ake yi shi ne COVID-19 ta kama A. Mukhtar.
Daura
Samu kari