Dandalin Kannywood
Wani matashi da ya yi tattaki tun daga jihar karamar hukumar Gashua ta jihar Yobe da ke yankin arewa maso gabas na kasar nan, don ganin jaruma Maryam Yahaya.
Sanannen maawaki kuma jarumi a masana'antar Kannywood, Ado Gwanja ya tabbatar da cewa ya rera wakoki kusan 600 tunda ya fara sana'ar waka, ya sanar da BBC Hausa
Fitaccen jarumin fina-finan Hausa, Zahradeen Sani ya ce yana matukar jin dadi idan ya tube rigarsa a yayin da ake fim,shahararren dan fin din ya sanar da hakan.
Fitaccen mawakin Hausa wanda yake daya daga cikin mawakan zamani kuma shahararre a kasar Hausa, Nura M Inuwa ya samu zantawa da BBC a Instagram da Facebook.
Daga cikin sanannun jarumai maza a Kannywood kuma mawaki a kasar nan,Yakubu Mohammed ya ce har gobe yana nan daram a jam'iyyar PDP, jarumin ya tabbatar da haka.
Jarum Surayya Aminu, wacce ake kira da Rayya a cikin shiri mai dogon Zango mai suna Kwana Casa'in na tashar Arewa24, ta ce tana fatan zama babbar 'yar kasuwa.
Fitaccen mawakin Hausa Nazifi Asnanic ya bayyana wa BBC cewa cikin tarihin wakokin da ya rera, ba zai taba mantawa da wakar da ya rera wa Goodluck Jonathan.
Duk da cutar korona da ta zama ruwan dare dama duniya, an yi bikin karamar sallah cike da godiya ga Allah da ya badadamar kammala azumin watan Ramadan lafiya.
A cikin kwanakin shagalin bikin sallah karama ne wani sabon al'amari ya ziyarci yankin arewacin Najeriya. Wannan al'amari ya jawo cece-kuce a arewacin Najeriya.
Dandalin Kannywood
Samu kari