Dandalin Kannywood
Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya wallafa wani kyakkyawan hotonsa tare da yaransa da kuma yaran abokiyar aikinsa Hafsat Idris bayan sun kai masa ziyara.
Allah da girma yake! Allah ya tabbatar mana da cewa dukkan rai zai dandana mutuwa. A safiyar Alhamis, 6 ga watan Mayun 2021 ne jaruma Khadija Mahmud ta rasu.
Akwai zargin cewa ran jarumi Lawan Ahmad yayin da ya zabgawa jaruma Hannatu Usman mari yayin da ake wurin daukar fim mai dogon zango mai suna 'Bugun Zuciya.'
Wani dan Najeriya mai suna Abubakar Suleiman Idris, yace magoya bayan jarumar fina-finai, Rahama Sadaua, makiya Musulunci ne da yankin arewacin kasar Najeriya.
Tsohuwar jarumar nan ta Kannywood, Ummi Ibrahim Zee-zee ta ce ta gano cewa yan Najeriya waɗanda ba Musulmi ba sun fi Musulmi jin ƙai bayan damfararta da aka yi.
Tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Ummi Ibrahim wacce aka fi sani da Ummi Zeezee ta ce wani Inyamuri ya damfare ta miliyan 450.
Tsohuwar jarumar Kannywood, Ummi Ibrahim, wacce aka fi sani da Ummi Zeezee, ta ce ta shiga yanayi na kuncin rayuwa, inda har ta kan ji kamar ta kashe kanta.
Wasu yan bindiga da ake zaton barayi ne sun kai farmaki gidan wani fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Nasiru Bello Sani, sun yi awon gaba da sabuwar mota.
Fitaccen mawakin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Daudu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara ya gwangwaje tsoffin jaruman masana'antar Kannywood da kyautar 50,000.
Dandalin Kannywood
Samu kari