Dandalin Kannywood
Auwal Isah West ya fito ya bai wa abokiyar sana’arsa, Hadiza Gabon hakuri kan raddin da yayi mata sakamakon caccakar wasu manyan jaruman masana’antar da tayi.
Jarumin masana’anytar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Auwal Isah West ya caccaki abokiyar sana’arsa, Hadiza Gabon bayan ta soki wasu manyan masana'antar.
A wannan makon wani sabon al'amari ya bayyana inda wasu suka dinga ganin sa a matsayin cigaba yayin da wasu ke tofin Allah wadai kan yanayin rayuwar jarumar.
Fitacciyyar jarumar Kannywood, Rahma Sadau ta gana da daliban Najeriya da suke karatu a Jami’ar Integral da ke kasar Indiya, inda ta bayyana farin cikinta.
Daga Allah mu ke, gare shi za mu koma.Allah ya yi wa jarumin Kannywood,Yusuf Barau rasuwa. Kamar yadda Legit.ng ta gano a shafin jarumi Lawan Ahmad a Instagram.
Shahararren jarumi kuma mai daukar hoto a masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Alhaji Aliyu Ahmad Tage ya rasu a yau Litinin, 13 ga watan Satumba.
Alhassan Kwalli ya ja hankalin jama’ar gari game da labaran da ake yada wa cewar Sadiya Haruna jaruma ce a Kannywood. Ya ce sam bata da alaka da masana'antar.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta damki jaramar Kannywood, kuma sun garkameta sakamakon yada hotunan batsa da takeyi a shafukanta na kafafen sada zumuntar zamani.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wata jarumar masana'antar shirya fina-finai Kannywood bisa zargin saka abubuwan da basu dace ba a kafafen sada zumunta.
Dandalin Kannywood
Samu kari