Jihar Cross River
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya karɓi baƙuncin gwamnan Cross Rivers, Farfesa Ben Ayade, a fadarsa Aso Villa dake Abuja, mako biyu bayan komawar sa APC.
Gwamnan jihar Cross River, Ben Ayade, ya sallami kwamishinoninsa hudu bayan sauya sheka da yayi daga jam'iyyar PDP zuwa ta APC mai mulki kasa da makonni biyu.
Tsohon gwamnan jihar Cross Rivers, kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Donald Duke, ya sauya sheƙa daga jam'iyyar SDP zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Ɗan majalisar tarayya, Mike Etaba, Daga jihar Cross Rivers Ya fice daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa jam'iyya mai mulki APC, yace yana tare da gwamnansu
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tayi tir da sauya shekar da gwamna Ben Ayade ya yi zuwa jam'iyyar All Progressives Congress, ta ce abun takaici ne.
Ben Ayade, gwamnan jihar Cross Rivers ya bukaci sauran gwamnoni a tsohuwar jam'iyyarsa ta Peoples Democratic Party, PDP, su dawo jam'iyyar All Progresives Congr
Guguwar sauya sheka na shirin kaiwa PDP ziyara yayinda shugabannin kananan hukumomi da kansiloli masu biyayya ga Ayade sukayi barazanar bin gwamnan zuwa APC.
Rahotanni sun kawo cewa a kalla gawawwaki 15 ne aka gano a ranar Talata, 13 ga Afrilu, a yankin Miles Five da ke wajen Calabar, babbar birnin jihar Cross River.
Wasu yan bindiga da ba'a gane ko su waye ba sun sake kai hari kan yan sanda a jihar Cross Rivers, sun smu nasarar yin awon gaba da bindigar jami'in dake aiki.
Jihar Cross River
Samu kari