Cristiano Ronaldo
A jiya mu ka ji labari mara dadi cewa wani ‘Dan wasan Juventus ya sake kamuwa da cutar Coronovirus. Bayan Daniele Rugani, Blaise Matuidi ya dauko wannan cuta.
Bayan yaje kasar Portugal domin duba mahaifiyarsa, Maria Dolores Aveiro, wacce ta dauki tsawon lokaci babu lafiya, dan wasan mai shekaru 35 ya cigaba da zama...
Tauraron Duniya Lionel Messi zai biya Lauyoyi Biliyan 1.6 domin ya ceci rayuwar Ronaldinho. ‘Dan wasan zai yi wa Ronaldinho hallaci kana bin da ya yi masa.
Mun samu labari cewa takardun fasfo na bogi sun sa tsohon ‘Dan wasa Ronaldinho kwanan kurkuku. An cafke tsohon ‘Dan wasa Ronaldinho ne da tare da ‘Danuwansa a Paraguay.
Rahotannin kasashen wajen sun tabbtar da cewa Ronaldinho Gaucho ya sake shiga matsala, an kama shi da takardun karya. Watakila a kama shi a bisa hakan.
Labari ya zo mana cewa ana zargin wasu ‘Yan kwallo Turai laifin haraji. Hakan ya sa Jami’an tsaro su ka fara bibiyar na-kusa da Ronaldo.
A wasan El-Clasico na jiya Kungiyar Real Madrid ta lallasa Barcelona a gaban Cristiano Ronaldo da dubunnan 'yan kwallo a filin Camp Nou.
Kwanan nan aka ga Masoyiyar 'Dan wasan kwalo Ronaldo ta na yawo da zinarin N270m. Miss Georgina Rodriguez ba ta fito daga gidan Attajirai ba.
‘Dan wasan Duniya Ronaldo ya na kashe N32m duk wata a kan Budurwarsa Rodriguez wanda ta haifa masa Alana Martina dos Santos Aveiro.
Cristiano Ronaldo
Samu kari