Cristiano Ronaldo
Sai dai duk da hakan, Ronaldo ya sha gaban Messi yayin da ya biyo baya a mataki na biyu, inda aka kiyasta cewa dukiyar da ya mallaka ta kai dala miliyan 460.
Ana ganin dan wasan gaban wanda tauraruwarsa ke ci gaba da haskawa ya yi shirin cika bujensa da iska daga kasar Italiya da zarar an karkare gasar wasannin bana.
Cristiano Ronaldo ya saye wani katafaren gida bayan ya mallaki Naira Biliyan 350. Tauraron na Juventus ya na da dakin gidan kallo da wurin wanka a cikin gidan.
Mun ji cewa wani ‘Dan wasan Tanis ya kafa tarihi, ya samu kusan Naira Biliyan 40 a shekara guda. Samun kudin Roger Federer ya doke na Ronaldo da Messi a Duniya.
Za ku ji abin da Arsene Wenger ya fada game da Taurari Ronaldo da Messi da Magajinsu. Arsene Wenger ya bayyana cewa Messi da Ronaldo sun sha miya haka nan.
Kwanan nan aka raba gardamar wanda ya fi zama gwani na gwanaye tsakanin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo. Sir Alex, Arsene Wenger, dsr sun bayyana zabinsu
‘Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo ya tare a wani da ya ci fiye da N3b a kasar Portgual. Katafaren gidan Tauraro Ronaldo na Naira Biliyan 3 ya na Kauyensu.
ESPN ta ce Ronaldo da babban Dillalinsa sun bada gudumuwar kudi domin yaki da COVID-19. Ronaldo zai bada gudumuwar kudi domin yaki da Coronavirus a Portugal.
A jiya mu ka ji labari mara dadi cewa wani ‘Dan wasan Juventus ya sake kamuwa da cutar Coronovirus. Bayan Daniele Rugani, Blaise Matuidi ya dauko wannan cuta.
Cristiano Ronaldo
Samu kari