Babban bankin Najeriya CBN
Wasu takardu da aka gani sun nuna cewa gwamnatin tarayya a lokacin mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ta ciyo bashin N30tr ba a CBN.
Yayin da rayuwa ke kara tsada, wani rahoton CBN ya gano yadda al'umma ke kara karbar rance inda aka samu karuwar bashin zuwa N3.9bn a Janairun 2024.
Kungiyar SEPAP ta bukaci bankin duniya ya binciki gwamnatin tarayya da jihohi kan yadda suke kashe bashin da suka ciwo wanda galibi bai amfanin talakawan kasar.
Tsohon gwamnan bankin CBN, Mr Godwin Emefiele ya rasa manyan kadarorin da ake zargin nasa ne a Abuja, kotu ta kwace ta halattawa gwamnatin tarayya.
Bankin duniya ya kafawa Najeriya manyan sharudda kafin ya ba ta rancen dala biliyan 1.5. Bankin Duniya ya ce zai iya soke rancen kudin idan aka karya dokokin.
Tawagar shugaban kasa karkashin jagorancin Jim Obaze ta yi ikirarin cewa an sace dala miliyan 6.2 daga asusun bankin CBN da sunan biyan masu sa ido kan zabe.
A yayin da ake shirin yin babbar Sallah a Najeriya, darajar Naira ta fadi kasa warwas a kasuwannin yan canji. Naira ta yi kasa kan Dalar Amurka a kasuwa.
Gwamnatin Najeriya na neman rancen dala miliyan 500 daga Bankin Duniya domin gina hanyoyin karkara da kuma bunkasa kasuwancin noma a fadin kasar.
Bankin duniya ya gargadi gwamnatin Najeriya kan karin kudin ruwa da ake yi ga masu karbar bashi. Bankin ya ce karin kudin zai kara kawo tashin farashin kayayyaki.
Babban bankin Najeriya CBN
Samu kari