Muhammadu Buhari
Kungiyar da ke rajin kafa kasar Biafra, IPOB ta ja kunnen tsohon hadimin Muhammadu Buhari kan hada Nnamdi Kanu da rikakken dan ta'adda, Bello Turji.
Tsohon mai magana da yawun Goodluck Jonathan, Dakta Reuben Abati ya ce yanzu haka tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari na can yana yiwa Najeriya dariya.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta yi martani kan kalaman da tsohon mataimakin shugabanta na kasa, Salihu Lukman, ya yi. Ta ce shi ma ya gaza.
Kungiyar kwadago ta NLC ta yi magana kan tsare-tsaren mulkin Shugaba Bola Tinubu inda ta fadi gwamnatoci biyu da suka dara na shugaban kan tattalin arziki
Jerin ministocin Shugaba Muhammadu Buhari da ICPC/EFCC ta taso a gaba bayan barin gwamnati. A ciki akwai Chris Ngige da ya yi kusan shekaru takwas yana minista.
Tsohon Ministan wasanni a Najeriya, Solomon Dalung ya soki malaman addini musamman na Kiristanci kan kokarin hana zanga-zanga a Najeriya kan halin kunci.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jajantawa al'ummar jihar Yobe kan mummunan hari da yan ta'adda suka kai wanda ya yi sanadin mutuwar mutane da dama.
Bashir Ahmad ya fadi dalilin da yasa gwamnatin Buhari ta cire tallafin man fetur na watanni 6 a shekarar 2023 wanda hakan ya jawo Bola Tinubu ya cire tallafin mai.
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad ya bayyana musababbin rashin halartar mai gidansa jana'izar da aka yi a Katsina.
Muhammadu Buhari
Samu kari