Muhammadu Buhari
A labarin nan za ku ji tsohon jigo a jam'iyyar APC, Salihu Moh Lukman ya ce kowacce gwamnati a Najeriya na fin wacce ta gada lalacewa da jefa al'umma a wahala.
Shugaban NIA ya gabatarwa shugaban kasa takardar murabus. A yayin da ya je ganawa da shugaban kasa ne sai Ahmed Rufai Abubakar ya sauka daga matsayin da aka nada shi
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ta yi alkawarin karasa dukkan ayyukan da gwamnatocin baya kamar Muhammadu Buhari da Goodluck Jonathan suka bar mata.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta gaji ayyukan gina tituna 2,064 da ke bangarorin Najeriya da dama daga gwamnatin baya, kuma ana bukatar N16trn don kammala su.
Tun bayan zaman majalisar magabatan kasa abubuwa da dama sun faru a Najeriya ciki har da sayen sabon jirgin Tinubu, maganar dawo da tallafin mai da kwace jirage.
An yi musayar kalamai tsakanin Bashir Ahmaad da wasu da ake tunanin masoyan Abdullahi Ganduje har ya yi masu addu’ar Allah ya tashe shi a tawagarsu Ganduje a kiyama
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa ta gaji tattalin arzikin kasa a cikin mawuyacin hali daga tsohon shugaba, Muhammadu Buhari duk da jam'iyyarsu daya.
Kungiyar hadin kan kasashen Afrika (AU) ta nada Sheikh Isa Ali Pantami zama daya daga cikin jagororin samar da tsarin inganta kimiyya da fasaha a Afrika.
Gwamnan jihar Kebbi ya ce ba a yi maganar dawo da tallafin man fetur ba a zaman majalisar magabatan kasa da ya gudana a fadar shugaban kasa a ranar Talata.
Muhammadu Buhari
Samu kari