Muhammadu Buhari
Tsohon shugaban kasa, Janar Ibrahim Babangida ya bayyana musabbabin kifar da tsohon shugaban kasa a Najeriya, Muhammadu Buhari inda ya ce an tauye hakkin sojoji.
Tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan zaben 1993 da ya rusa. Ya ce Abiola ne ya lashe zaben. IBB ya yabi Buhari kan karrama Abiola.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ka da kuri'a a zaben kananan hukumomin jihar Katsina. Dandazon jama'a ne suka fito tarbar jama'a a lokacin da ya fito.
Dr Usman Bugaje ya ce mulkin shugaba Buhari da Bola Tinubu bai tsinana komai ga Najeriya ba. Ya ce APC ta zamo annoba ga Najeriya wajen gaza gyara kasa.
Tsohon hadimin tsohon kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa wasu manyan Arewa na jin cewa Shugaba Bola Tinubu ya ware su duk da kokarin da suka yi.
Josef Onoh, jigon jam'iyyar APC ya bayyana cewa ikirarin da tsohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ya yi cewa an samu ci gaba a mulkinsa ba gaskiya ba ne.
Shugaba Muhammadu Buhari ya jinjinawa tsohon gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi kan nasarar da ya ba shi yayin zaben 2015 yayin da ya cika shekaru 60.
Jigon APC a jihar Kano, Musa Ilyasu Kwankwaso ya soki Naja'atu Muhammad, yana zarginta da cin mutuncin manyan ‘yan siyasa da shugabannin Najeriya.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya godewa Allah kan ni'imar da ya yi masa inda ya ce da yawa daga cikin abokan karatunsa sun riga mu gidan gaskiya.
Muhammadu Buhari
Samu kari