Muhammadu Buhari
Yayin da 2027 ke karatowa, ‘yan siyasa na kokarin janyo Buhari cikin tafiyarsu, inda suke kai masa ziyara don neman goyon baya da tasirinsa a siyasar Arewa.
Wasu na hasashen shugaban kasa, Bola Tinubu na kokarin hana manyan ‘yan siyasa daga bangaren CPC ficewa daga jam’iyyar APC zuwa SDP kafin zaben 2027.
Shugaban APC a Najeriya, Dr. Abdullahi Umar Ganduje na sukar Muhammadu Buhari a wani tsohon bidiyo kan sauya takardun Naira kafin zaben shekarar 2023 da ya wuce.
Dan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar ya jagoranci tawagar manyan ‘yan adawa irin su Nasir El-Rufai wajen kai wa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ziyara.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya ce za su nunawa 'yan adawa cewa sun shirya a zaben 2027. Ya yi raddi wa Atiku da El-Rufa'i kan hadakar 'yan adawa.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya jagoranci manyan 'yan APC zuwa gidan Buhari a Kaduna. Hakan na zuwa ne bayan Atiku, El-Rufa'i sun ziyarci Buhari.
Sanata Muhammad Ali Ndume ya bayyana cewa ziyarar da mutane ke kai wa taohon shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ba sabon abu ba ne saboda ya zama uban ƙasa.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi barkwanci a lokacin da Sheikh Isa Ali Pantami ya ziyarce shi a Kaduna. Buhari ya cewa Pantami ya murmure.
Sanatan Borno ta Kudu, Sanata Ali Ndume ya ce Bola Tinubu ya kamata ya shiga damuwa idan tsohon shugaban kasa Buhari bai goyi bayansa ba musamman a zabe.
Muhammadu Buhari
Samu kari