Muhammadu Buhari
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Muhammadu Buhari ya ce ya bar mulki da dukiyar da ya mallaka tun kafin ya zama shugaban kasa ba tare da ta ƙaru ba.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi nasiha ga gwamnonin jam'iyyar APC. Buhari ya kuma fadi wanda ga gyara masa gidansa d ke cikin Kaduna.
Gwamnonin jam'iyyar APC mulki a Najeriya sun ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a Kaduna. Sun bukaci ya tsoma baki kan ficewar na kusa da shi.
Gwamnonin jam'iyyar APC sun ziyarci tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidansa da ke Kaduna. Sun ziyarci Buhari ne domin gaisuwar sallar azumi.
Bayan rasuwar Galadiman Kano a jiya Talata 1 ga watan Afrilun 2025, tsohon Shugaba Buhari ya bayyana jimaminsa kan rashin dattijon wanda ke da matsayi mai daraja.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bi sahun masu taya mai girma Bola Ahmed Tinubu murnar cika shekara 73 a duniya. Ya fadi gudunmawar da ya ba shi.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shirye kan hadakar jam'iyyun adawa, jam'iyyar APC na fuskantar barazanar ficewar manyan 'ya'yanta masu biyayya ga Muhammadu Buhari.
Jigon jam'iyyar APC kuma tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung, ya ce bai san ko Bola Tinubu zai ci ko zai fadi ba a 2027, amma 'yan Najeriya sun fara fusata.
Manyan 'yan siyasa ba su fara amsa kiran tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i na a hade wuri guda domin fatattakar gwamnatin Bola Tinubu ba.
Muhammadu Buhari
Samu kari