Jihar Benue
Kalaman na Ortom na zuwa ne bayan fitar wata sanarwa da aka danganta ga hadimin Buhari, Garba Shehu, ranar Laraba 31 ga watan Agusta, The Cable ta ruwaito.
Dan takarar kujerar sanata na jam'iyyar APC a Benue South, Kwamred Daniel Onjeh, a jiya ya ziyarci zababen Archbishop na cocin Methodist, Archibishop Oliver Aba
Jami'an tsaro na jihar Benue, BSCVG, sun kama wasu mutane biyar da ake zargin mayakan kungiyar Ambazonia ne a Jihar Benue, The Punch ta rahoto. Mashawarci na mu
Rundunar yan sanda reshen jihar Benuwai da ke arewacin Najeriya ta ce ɗakarunta sun yi nasarar kama masu garkuwa 18 da haɗin kan mutanen gari ranar Lahadi.
A kokarin tabbatar da zaman lafiya a jihar Benuwai, hukumar yan sanda reshen jihar ta yi ram da wani hatsabibin ɗan garkuwa da mutane a gidan tsohon Alƙali.
Terhemen Anongo dalibi ne mai hazaka da ke son darasin Physics da Lissafi. Ya kammala makarantar sakandare da sakamako mai kyau.Ya so zama Injiniyan man fetur.
Jihar Benue - Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom, yace zai sayawa jami’an sabuwar hukumar yan sa kai da ya kaddamar a jihar bindodgi kirar AK-47A. Rahoton BBC.
Rikicin jam'iyyar APC a Jihar Benue ya dauki sabon salo a yayin da wasu bata gari, a safiyar ranar Laraba suka cinna wuta a gidan jigon jamiyyar APC, Alhaji Abu
Rundunar yan sandan Najeriya a jihohin Adamawa da Benue sun kama wasu fursunoni biyu, Abubakar Mohammed da Ebube Igwe Jude wanda suka tsere daga kurkukun Kuje.
Jihar Benue
Samu kari