Jihar Benue
Kamar PDP ta zuba ruwa a kasa ta sha bayan nasara a Kotu Benuwai. Nasarar Gwamna Ortom ta sa ‘Yan Jam’iyyar PDP farin ciki a Benuwai
Kotun koli a yau Talata, 21 ga watan Janairu ta tabbatar da zaben gwamna Samuel Ortom na jihar Benue. Ta kuma yi watsi da karar dan takarar APC.
Kotun koli ta shirya yanke hukunci kan karar da aka daukaka kan zabukan gwamna da ya gabata a jihohin Adamawa da Benue a yau Talata, 21 ga watan Janairu. Kotun za ta fara sauraron karar ne da misalin karfe 2:00 na rana.
Jami’an hukumar yaki da rashawa da yi ma tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC sun dira jahar Benuwe inda suka yi ram da akawun majalisar dokokin jahar, Torese Agena a kan zarginsa da hukumar take yi da satar kudi naira miliyan 2
Mutane da dama sun kone kurmus bayan wata babbar tankar dakon man fetir ta kama d wuta a kauyen Agudo dake jahar Benuwe a ranar Talata, 14 ga watan Janairu, haka zalika gidaje da dama sun kone.
A yayin zantawa da manema labarai, lauyan dan takarar gwamnan jihar Filato a karkashin jam’iyyar PDP, Mike Ozekhome, yace dage karar ta biyo bayan daga wasu manyan shari’u daga yau Talata zuwa ranar Juma’a. Yace wadannan daukaka
Ministan harkokin musamman watau George Akume ya shiga ruwan zafi, bayan Kungiya ta zargin Ministan Tarayya da zagin babban Sarkin kasar Tibi wanda ya jawo wasu Matasan Benuwai.
Wata karamar yarinya yar shekara 9 ta aikata ma kanta sabalikita bayan ta kashe kanta da kanta a gidan da ake rikonta dake rukunin gidajen Ankpa, a cikin garin Makurdi, babban birnin jahar Benuwe.
Wasu miyagu da ba’a san ko su wanene ba sun karar da wasu iyalai yan gida daya a jahar Benuwe, inda suka kashe maigidan, matarsa da wani ‘dansu guda daya, yayin da karamar diyarsu ta tsallake rijiya da baya.
Jihar Benue
Samu kari