Jihar Benue
Taƙaddamar jan ragamar APC reshen jihar Benuwai ta ƙara tsanani yayin da mutum ke ikirarin zama shugaban jam'iyya na jiha, an yi kaca-kaca da babbar sakatariya.
Jam'iyyar PDP ta musanta korafin da wata kungiya ta aika wa Bola Ahmed Tinubu cewa ta haɗa kai da gwamna da nufin jirkita sakamakon zaben Guma 1 yau.
Yayin da wutar rikicin cikin gida ke kara mamaye jam'iyyar APC a jihar Benuwai, kotu ta hana dakataccen shugaban jam'iyar Austin Agada daga aikin ofishinsa
Rahotanni sun nuna cewa an tsinto gawarwakin mutane 15 yanzu haka bayan wani hari da aka kai mai muni kan jama'a a yankin karamar hukumar Agatu, jihar Benue.
A yayin da wasu ke kukan wahalar dawainiya da iyali, wani matashi ya shirya angwancewa da mata uku a rana daya. Za a yi shagalin bikin a Kwande, jihar Benue.
A safiyar ranar Lahadi, 28 ga watan Janairu ne wasu masu zuwa wajen bauta a Makurdi, jihar Benue suka tsinci gawar wani matashi babu kunne guda daya yashe a bola.
Wasu miyagun yan bindiga dauke da makamai sun kai wani sabon hari a jihar Benue. Yan bindigan a yayin farmakin na su sun salwantar da rayuka tare da tafka barna.
Yan sanda sun kama mutum biyu da ake zargi da hannu a yunƙurin halaka kakakin majalisar dokokin jihar Benuwai, Aondona Dajoh ciki har da ciyaman.
An bayyana yadda wata mummunan gobara ta cinye tsohuwa mai shekaru 80 a wani yankin jihar Benue da ke Arewa ta Tsakiya a Najeriya a cikin makon nan.
Jihar Benue
Samu kari