Jihar Benue
Yayin da ake ci gaba da kuka kan yadda aka sace wasu 'yan mata a Abuja, yanzu haka an shiga tashin hankali a Benue bayan sace wasu mutum 45 a jihar.
Yan bindiga sun sake tafka ta'asa a jihar Benue a wani sabon harin ta'addanci da suka kai. Yan bindigan a yayin harin sun sace shugaban karamar hukuma.
Shugaban jam'iyyar APC mai mulki, Dakta Abdullahi Ganduje Umar ya roki 'yan adawa su mara wa Gwamna Alia na jihar Benue bayan ya yi nasara a Kotun Koli.
Shugaban ƙaramar hukumar Logo a jihar Benuwai ya tabbatar da cewa wasu mahara da ake zargin fulani ne sun halaka rayukan mutum 7 a wasu kauyuka uku.
Kotun koli ta zartar da hukuncin karshe kan shari'ar zaben gwamnan jihar Benue Kotun ta tabbatar da nasarar Gwamna Hyacinth Alia na jam'iyyar APC.
Kotun Koli da ke zamanta a birnin Tarayya Abuja ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru da Chukwuma Odii na PDP.
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnonin jihohin Benue da Ebonyi a yau Litinin 8 ga watan Janairu a babban birnin Tarayya, Abuja.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) da Gwamna Hyacinth Alia sun samu sabani kan dakatar da zaben fidda gwani na zaben cike gurbi a jihar Benue.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Benuwai ta tabbatar da cewa wasu manyan shugabanninta guda biyu sun sauya sheƙa zuwa jam'iyyar APC mai mulki, ta musu fatan alheri.
Jihar Benue
Samu kari