Bayelsa
Mun kawo maku takaitaccen labarin tarihi da rayuwar David Lyon na jihar Bayelsa. Wanda shi ne ya karya lagon PDP na tsawon shekaru 20 a jihar Bayelsa.
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta soke zabe a Ologi (ward 3) da ke karamar hukumar Ogbi na jihar Bayelsa sakamakon barkewar rikici a yankin da ya hada da sace wani jami'in zabe. Jami'in INEC, kuma kwamishinan zabe na karamar hu
Jam’iyyar PDP ta fadi yadda APC ta ke shirin tafka magudi a zaben Bayelsa da za ayi kwanan nan. Shugaban PDP na Bayelsa, Moses Cleopas shi ne ya yi wannan jawabi jiya.
Babbar jam'iyyar hammaya a Najeriya PDP, ta lashe dukkanin kujeru takwas na kananan hukumomi da jihar Bayelsa ta kunsa yayin da aka kammala zaben kananan hukumomin jihar wanda hukumar zabe reshen jihar ta gudanar a ranar Asabar.
Domin bayar da madogara ta tsayuwar sa a kan wannan lafazi, shugaban kasa Buhari ya hikaito tabbaci a kan hujjar kowace jiha cikin jihohi 36 da kasar nan ta kunsa ta samu wakili a bisa kujerar minista cikin majalisar zantarwa.
Jiya Juma'a ne 24 ga watan Mayu, gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson, ya bai wa tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan mukamin mai bada shawara ta musamman a fannin ilimi...
Majiyar Legit.ng ta ruwaito saurayi Alabo dan asalin karamar hukumar Brass na jahar Bayelsa ya samu matsala ne da budurwarsa Blessing yar kabilar Ologbobiri na karamar hukumar Ijaw ta kudu, wanda hakan ta kai ga alakarsu tana tang
Rahotanni sun bayyana cewa Tonworio ya kashe budurwarsa Victoria Ekalamene mai shekaru 35 ne ta hanyar dirka mata harsashi a fuskanta a daidai lokacin da take amsa waya, wayar da yake zargin tana zance da wani saurayinta ne.
Duk da barazanar cibiyar kula da ma'adanan man fetur ta rufe gidajen mai masu sayarwa sama da farashin gwamnati, ana sayar litar man fetur a kan farashin N155 da kuma N160 a wasu gidajen mai na jihar Bayelsa.
Bayelsa
Samu kari