Bayelsa
Sabuwar kungiyar ta’addanci ta bullo a yankin Neja Delta da ke kudancin Najeriya. Ba za ta bari a yi zaben 2023 ba har sai an sasanta da ita. Ta shirya yaki.
Goodluck Jonathan ya gargadi yan siyasa su dena bari giyar mulki ta rika bugar da su. Ya yi wannan gargadin ne wurin bikin murabus din Mai shari'a Kate Abiri.
Jam'iyyar Labour ta jihar Bayelsa ta cire shugaban ta na jihar, Eneyi Zidough saboda zarginsa da almubazaranci da kudi, saba dokokin jam'iyya da wasu laifukan.
Wani matashi mai suna David ya dauka bindigar abokinsa mai suna Bob wanda jami'in 'dan sanda ne kuma ya harbe shi. Ya tsere da bindigar yayin da Bob ya mutu.
Mummunan lamari ya faru a garin Yenagoa na jihar Bayelsa inda wata saniyar Kirsimeti ta tumurmusa shugaban matasa tare da aika shi barzahu a ranar Lahadin.
Inatimi Spiff, tsohon sanata wanda ya wakilci Bayelsa ta Gabas ya mutu. Jigon na PDP wanda babban dan kashenin Atiku ne ya mutu a ranar Asabar, 24 ga Disamba.
A wata ganawa da aka yi tsakanin dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi da tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan, an yi batutuwan zabe.
A cikin watanni shida na farkon shekarar 2022 yan Najeriya sun siya lemun kwalba da giya wanda kudinsu ya kai Naira biliyan 599.11. Hakan na nuna cewa an samu
Jami’an ‘yan sandan jihar Bayelsa sun damke wani boka Kan zargin sama da dadi da kudin wasu kwastominsa har N1.5 biliyan da dalolin bogi da aka kama shi dasu.
Bayelsa
Samu kari