Zaben Bayelsa
David Lyon, tubabben gwamnan jihar Bayelsa, y ace ya karba hukuncin kotun kolin ta yadda ta soke nasararsa a zaben ranar 16 ga watan Nuwamba na 2019. Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, a wata takarda da ya sa hannu da kansa, y ac
Kotun koli tayi watsi da bukatar jam'iyyar APC na kara duba shari'ar kwace kujerar gwamnan jihar Bayelsa daga David Lyon da mataimakinsa a jam'iyyar APC. Kamar yadda mai shari'a Amina Augie ta karanto hukuncin a ranar Laraba, ta b
Rundunar tsaron DSS ta karyata zargin kama yaran Shugaban alkali Najeriya, Sirajo da Sanni Tanko. Wata jaridar yanar gizo, ta ruwaito a ranar Litinin cewa jami’an DSS ta kama yaran Shugaban alkalan biyu.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya kwatanta kansa da gwamna mai cike da mu'ujiza. Gwamnan da ya zanta da manema labarai a Abuja a jiya Lahadi, ya tuna kalubalen da ya fuskanta kafin ya samu hakkinsa. An rantsar da gwamnan ne a r
A makon da ya gabata ne APC ta rubuta takarda a madadin Kwamred Adams Oshiomhole ta na bukatar INEC ta sake shirya zaben Gwamna a Bayelsa.
Jihar Bayelsa za ta bar hannun PDP ta koma karkashin APC a kotu kwanan nan amma inji Timipre Sylva. Ministan ya nuna cewa za su tafi kotu.
Mun samu labari cewa Jam’iyyar PDP ta na rokon ‘Dan takara ya janye kara ka da ya jagwalgwala lissafi a Bayelsa ganin irin abin da ya faru da APC.
A Bayelsa, an zargi Oshiomhole da Ministan Buhari da jawowa Jam’iyya rashin nasara. P. Kpodoh ya ce su Oshiomhole ne su ka ja Jam’iyyar APC ta rasa Jihar Bayelsa.
Gwamna Douye Diri ya ziyarci Goodluck Jonathan a gidansa, ya na neman ayi sulhu. Diri ya gana da Jonathan ne jiya Asabar daga hawa kujerar mulki.
Zaben Bayelsa
Samu kari