Jihar Bauchi
Yawacin mutanen da aka samu suna dauke da kwayar cutar corona a Najeriya, 'yan kasa ne da suka dawo daga kasashen ketare, musamman turai. A tsakanin manyan jami
Wannan shi ne rana zafi inuwa kuna, ba’a gama jimamin kamuwar gwamnan Bauchi, Bala Muhammad da annobar Coronavirus ba, kwatsam sai ga wasu gungun miyagu yan bin
Bala Mohammed, gwamnan jihar Bauchi, ya bukaci jama'ar jiharsa da kada su ji tsoro a kan kebancesa da aka yi sakamakon cutar coronavirus da ya kamu da ita.
Annobar zazzabin cutar Lassa ta yi sanadiyyar mutuwar wani babban likita dake aiki a cibiyar kiwon lafiya ta gwamnatin tarayya na garin Azare na jahar Bauchi, d
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Mohammad ya yi umurni kamawa da hukunta tsoffin gwamnoni Isa Yuguda da MA Abubakar wadanda ake zargi da sace kadarorin gwamnatin jahar na triliyoyin nairori a lokacin da suke kujerar mulki.
Yau gwamnonin Arewa Maso Gabas za su hallara a jihar Gombe domin tattauna muhimman batutuwa na matsalolin tsaro. Za kuma a yi magana kan hasken wutar lantarki da sauransu.
Shugaban sashen hulda da jama'a na NDLEA, Jonah Achema, shine ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa da ya aika wa kamfanin dillancin labarai na kasa (NDLEA) ranar Laraba a Abuja. Achema ya bayyana cewa sun kama alburusan ne a cik
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro da taimakon wani maharbi sun samo tarin makamai da alburusai wadanda ake zaton na yan fashi ne a dajin Lame-Burra, wani gagarumin maboyar miyagu a jahar Bauchi.
Gwamna Bala Mohammad na jahar Bauchi ya amince da dakatar da Alhaji Baffa Bara, Shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Kirfi. Dakatarwar na kunshe ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun kakakin gwamnan.
Jihar Bauchi
Samu kari