Jihar Bauchi
Wata Kungiyar Dillalan Abinci a Jihar Bauchi ta yi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Gwamnan Jihar, Mohammed Abdullahi Abubakar su tsaya takaran kujerun su a 2019. Kungiyar ta ce a shirye ta ke ta saya ma su tikitin takara
Majiyar NAIJ.comta jiyo shugaban kwamitin shirya musabakar, Mallam Zubairu Abubakar Madaki ya bayyana kimanin naira miliyan 53 ne gwamnatin jihar ta fitar don shirya musabaka a jihar da kasa bak daya, sa’annan ya kara da cewa za’a
Wutar gobara da ya babbaka wata mata mai juna biyu, ya sa jaririn dake cikin ya fito waje a unguwar Kandihar dake jihar Bauchi wani bawa Allah mai suna, Abubakar, ya bayyana aukuwan wannan mumunar lamari a shafin sa na Facebook
Kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya kai ziyarar ban girma kasuwannin wasu garuruwa da kauyaku da ke cikin jihar Bauchi. Ya kuma hadu da kananan 'yan kasuwa da masu sana'o'in hannu tare da ba su tallafin kudade.
Wani matashi mai suna Shamwilu Shehu ya gamu da ajalinsa a hannun yan kato da gora dake unguwar Wunti na jihar Bauchi, bayan takaddamar data shiga tsakaninsa.
Salihu Ladan, tsohon shugaban gidan rediyo gwamantin tarayya Federal Radio Cooperatin FRCN ya bude gidan rediyo mai zaman kanta na farko a jihar Bauchi
Za ayi nunin farko na sabon fim din da aka shirya na Sheikh Usman Dan Fodiyo a Bauchi. Masarautar jihar Bauchi ta taka rawar a jihadin Sheikh Usman Danfodiyo
Wanda suka canza shekan sun bayyana manyan jarida cewa sun yi haka ne saboda su kayar da jam’iyyar APC da ke kan mulki a jihar a zaben 2019 dake zuwa.
Sakataren hukumar kula da Alhazai shiyar jihar Bauchi, Alhaji Abdullahi Hardawa yace sun bar wata mahajjata a Saudi Arabia sakamakon batar da fasfo na ta
Jihar Bauchi
Samu kari