Jihar Bauchi
Aliyu Mohammed Sani, matashin da ake yada jitar-jitar cewar ya mutu bayan ya yi iyo tare da kwankwadar ruwan kwatami a Bauchi, yana nan daram da rai da lafiyar sa. Da ya ke Magana da wakilin jaridar Daily Trust ta wayar tarho
Da yake sanar da sakamakon zaben, baturen zaben dan majalisa a yankin, Farfesa Demo Kalla ya bayyana cewa Umar na jam’iyyar PRP ya samu kuri’u dubu ashirin da uku da dari shida da tamanin, 23, 680, wanda hakan ya bashi nasara.
Shugaban hukumar kula da man fetir na Najeriya, NNPC, Dakta Maikanti Baru ya yi karin haske kan binciken hakar danyen mai da suka kaddamar a tafkin Kolmani II dake kusa da kauyen Barambu cikin karamar hukumar Alkalerin jahar Bauch
Majiyar Legit.ng ta sanar a ita cewar wasu mutane sun fadi sumammu a wurin taron yakin neman sake zaben shugaba Buhari da aka gudanar jiya, Asabar, a Dutse, babban birnin jihar Jigawa. A cewar jaridar Daily Trust, an gaggauta fita
A yau, Juma'a 31 ga watan Janairu ne Shugaban Hafsin Sojojin Sama na Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar ya kaddamar da sansanin horas da dakarun sojin saman Najeriya na musamman a garin Bauchi. An kafa wannan sansanin ne domi
Za ku ji wani tsohon Gwamnan Arewa ya sha alwashin marawa tazarcen Buhari baya. Isa Yuguda yace za mu ba Buhari kuri’u milyoyin kuri'u a zaben 2019. Isa Yuguda ya bayyana dalilin sa na goyon bayan APC a zaben na bana.
Wata kwakwarar majiya ta bayana cewa 'yan takarar gwamna da wasu masu ruwa da tsaki daga jihar Bauchi sunyi taro a Abuja domin tsayar da dan takara guda da zai kayar da gwamna Mohammed Abdullahi Abubakar na jam'iyyar APC da ke kan
A jiya, Laraba, ne majalisar dokokin jihar Jigawa ta sanar da dakatar da wasu shugabannin kananan hukumomi biyu saboda rashin samun su a ofis lokacin da mambobin majalisar su ka ziyarar aiki kananan hukumominsu. Shugabannin kanana
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu rahoton cewa, a yau Laraba 16 Janairu, 2019, ajali ya katsa hanzarin Muhammad Yunusa Muhammad, babban da ga Sarkin Ningi na marautar jihar Bauchi, Alhaji Yunusa Muhammadu Danyaya.
Jihar Bauchi
Samu kari