Jihar Bauchi

APC ta yiwa Dogara wankin Babban Bargo
APC ta yiwa Dogara wankin Babban Bargo
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Jam'iyyar APC reshen jihar Bauchi, ta yiwa shugaban majalisar wakilai Dogara wankin babban bargo dangane da yadda ya yi amfani da ita tamkar wani tsani domin cimma burikansa da ta misalta lamarin a matsayin cin moriyar Ganga.