Jihar Bauchi
Aishatu Mohammed, uwargidan gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed,ta shiga bakin jama'a bayan da ta raba jaka-jaka na ruwan leda a matsayin kayan tallafi a jihar.
Daga karshe Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya yi martani a kan tuhumar da hukumar yaki da rashawa ta ICPC ke yi masa bayan ta kwace kadarorinsa na Abuja.
Biyo bayan kwace wata kadarar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi na miliyoyin naira da hukumar ICPC ta yi kan zargin zamba, APC ta nemi ya sauka daga mulki.
Jami'an yan sanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi mai shekaru 36 bayan ya yi lalata da kaninsa ta hanyar luwadi tare da toshe masa baki da biskiti da lemu.
Hukumar yaki da rashawa ta ICPC ta kwace wani gini mallakar gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad wanda ya mallake shi a lokacin da yake ministan Abuja.
A Bauchi an dakatar da Sanatan Jam’iyyar APC saboda watsi da mutanen Mazabarsa. Shugabannin APC na Katagum sun ce ba a sake ganin Sanatan tun da aka zabe shi ba
A yayin da ake hira da gwamnan Bauchi, Bala Abdulkadir Mohammed kwanaki, tambayoyin wani ‘Dan jarida sun sa Gwamnan Bauchi ya harzuka ya yi fushi a gaban jama’a
Dr Rilwanu Mohammed, Shugaban hukumar kula da kiwon lafiya a jihar Bauchi, ya ce an yi masa mummunan fahimta a kan rahoton da ya bada na mace-mace a jihar.
Mohammed ya bayyana hakan ne yayin wata hira da ya yi da manema labarai domin tattaunawa da shi a yayin da ya cika shekara daya a kan kujerar gwamnan jihar Bauc
Jihar Bauchi
Samu kari