Jihar Bauchi
Bayan ficewar tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara daga jam'iyyar PDP, wani babban na hannun damansa, Salisu Ningi ya bi sahunsa shima ya koma APC.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya nemi yafiyar al’umman jihar bisa ga afuwa da ya yi wa wani bursuna mai lalata bisa rashin sani lokacin korona.
Abubuwa da dama da suka shafi bangaren ilimi, musamman shirin bude makarantu, sun tsaya saboda ministan ilimi ba ya nan," a cewar majiyar gwamnati, kamar yadda
Wani DPO ya kama mutane 3, ya kashe 2 daga cikinsu a kan daukar kajin mutane a Bauchi. Bayan kashe mutane 2, an galabaitar da wani bisa zargin satar kajin.
A jiya Laraba ne Gwamnan Bauchi, Bala Mohd ya tabbatar da mutuwar mutanensa wurin ambaliya. Mummunar ambaliyar ruwa ta hallaka wasu Bayin Allah a Yankin Warji.
Jami'ai biyu na rundunar sojin saman Najeriya sun rasa ransu sakamakon mummunan hatsarin motar da aka tafka a ranar Litinin a jihar Bauchi, Punch ta ruwaito.
Tsohon sarkin Kano da aka dakatar, Muhammad Sanusi Lamido II ya karyata rade-radin da ke yawo na cewa yana shirin komawa garin Azare da ke jihar Bauchi da zama.
Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar ceto mata da dan marigayi dan majalisa mai wakiltar mazabar Dass a jihar Bauchi, Musa Mante wanda 'yan bindiga suka kashe.
Dazu nan mu ka ji cewa Miyagun ‘Yan bindiga sun harbe ‘Dan Majalisa, sun tsere da Mai dakinsa da ‘ya ‘ya biyu. An samu wannan labari ne cikin daren Juma'a.
Jihar Bauchi
Samu kari