Jihar Bauchi
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Litinin, 5 ga watan Agusta ta amince da rokon hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) na daskarar da asusun bankin First City Monument Bank (FCMB) mai lamba 0998552074 na gwamnati
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Muhammad ya aika da sunayen mutane 20 da yake muradin nadawa mukamin kwamishinoni a sabuwar gwamnatinsa, gaban majalisar dokokin jahar domin ta tantancesu.
Mu dai mutanen garin Ma'as ba zuwa muka yi ba dama can mu mutanen Bauchi ne, da muna zaune a kan duwatsu ne bamu sakkowa har sai da aka daina sana'ar sayar da bayi sannan muka sakko, daga sakkowarmu zuwa yanzu yafi shekara dari...
A ranar 17 ga watan Yulin 2019, gwamnatin kasar Amurka ta gabatar da kyautar shekara ga wadanda suka nuna karfin hali da mafi kololuwar gwarzantaka wajen karrama dan Adam ba tare da nuna wariyar akidar addini ba.
Sanawar ta kara da cewa Musa Shittu shine tsohon shugaban karamar hukumar Zaki, kuma a yanzu shine shugaban jam’iyyar PDP reshen Arewacin Najeriya. Yayin da Farfesa Malami ya kasance babban likita a asibitin koyarwa ta jami’ar Taf
Sabon Gwamnan Bauchi zai bude wata Makaranta a Garin Alkaleri. Wannan makaranta da za a bude za ta taimaka wajen koyawa jama’a sana’a da aikin man fetur. Za a gina Makarantar ne cikin Garin Alkaleri.
Tsohon gwamnan jihar Bauch Abubakar Mohammed ya ce shi Naira biliyan 1.2 kacal ya kashe wajen sayen kayayyakin binne gawa ba Naira biliyan 2.3 da ake ikirari ba
Shugaban kungiyar Dahiru Usman Bauchi, Alhaji Ibrahim Sheikh Dahiru ya ce ya kamata Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake tunani game da cewar zai hana Almajiranci a Najeriya. Alhaji Dahiru da yake magana da manema labarai a...
Hukumar samar da albarkatun man fetur ta kasa (NNPC) ta ce zata ta cigaba da binciken dayan man fetur a yankin Chadi da zarar ta samu tabbacin tsaro daga hukumomin tsaro.
Jihar Bauchi
Samu kari