Jihar Bauchi
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya kare Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi cewa ba dan ta'adda bane kuma cewa mutum ne mara kabilanci.
Dr. Hauwa Mohammed, diyar gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohamme na daga cikin likitocin da aka horara a kasashen ketare wadanda suka dawo gida Najeriya aka rantsa.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed a jiya ya ce 'yan kasa basu bukatar izinin takwaransa na jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, domin zama a dajikan jihohin kudanci.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya ce yan Nigeria ba su bukatar izinin wani gwamna kafin su zauna a ko wanne yankin kasar. A cewar Mohammed, yan kas
Jam’iyyar APC ta yi baban kamu na mamba mai wakiltar mazabar Otukpo/Ohimini ta Benue, Hon. Blessing Onuh da mamba mai wakiltar Mazabar Bauchi, Yakubu Abdullahi.
Gwamnatin jihar Bauchi ta kara haske a kan jawabin Gamna Bala Mohammed inda yace makiyaya su dinga yawo da AK-47 domin baiwa kansu kariya, The Punch ta ruwaito.
Gwamnan jihar Ondo ya caccaki gwamnan jihar Bauchi saboda goyon bayan da ya bayyana dangane da makiyaya masu yawo da bindigogi kirar AK-47 don kariyar kai.
Sarki Bauchi, Rilwanu Suleiman Adamu, yayi kira ga 'yan Najeriya da su nemi taimakon Allah domin kawo saukin rikice-rikicen da suka yi yawa a kasar nan katutu.
Wata gobara da ba asan musabbabinta ba cinye wasu shaguna dake daura da kasuwar Wunti a jihar Bauchi a daren jiya. Gwamnan jihar ya jajantawa masu shagunan.
Jihar Bauchi
Samu kari