Jihar Bauchi
Kwamishinan kudi na jihar Bauchi, Alhaji Nura Manu Soro yayi murabus daga mukaminsa jim kadan bayan an mayar da shi ma’aikatar Matasa da wasanni.
A ranar 6 ga watan Oktoba ne gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rantsar da sabbin kwamishinoni 20 da sauran 'yan majalisarsa inda ya bawa Manu-Soro rikon ma'aikatar kudi. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa Manu-Soro ya sa
Kwamishin yada labarai da sadar wa na jihar Bauchi, Dakta Ladan Salihu, ne ya sanar da hakan ga manema a Bauchi ranar Laraba. Ya bayyana cewa canje-canjen da aka yi sun fara aiki nan take, ba tare da bata lokaci ba. Ya ce an mayar
Hukumar kula da kiwon lafiya a matakin farko ta jahar Bauchi ta tabbatar da mutuwar wasu mutane guda 6 a jahar a sakamakon kamuwa da suka yi da cutar shawara, watau Yellowe fever a turance
APC ta yi magana game da kashin da ta sha a hannun PDP a Kotu a Bauchi wannan shi ne jawabin farko na APC bayan ta rasa kujerar Gwamna a Kotu.
An kama wasu mutane biyu da su ka rika damfarar jama’a da sunan mai girma gwamnan Bauchi har su na masa alkawarin kujerun hajji a saukil Kwamishinan ‘yan Sanda Habu Sani ya bayyana wannan.
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Mohammed ya nada dan Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Dakta Abubakar Sirinbai Dahiru Bauchi a matsayin sabon shugaban hukumar ilimi ta bai daya ta jahar Bauchi, watau Bauchi SUBEB,
wacce ta kammala karatu a makarantar kwalejin kimiyyar lafiya da ke garin Ningi a jihar Bauchi, ta haifi 'ya'ya uku mata da yaro daya namiji a ranar 3 ga watan Yuli a asibitin Birgham da ke jihar Filato. Mijin Nyarum, Luka Bot Bal
Fitaccen Malamin addinin Musuluncin, kuma jagoran darikar Tijjaniyyah, Shehi Dahiru Usman Bauchi ya bayyana cewa harben harben da aka yi a gidansa dake Bauchi da har ya sabbaba raunata wasu mutane biyu ya faru ne sakamakon rashin
Jihar Bauchi
Samu kari