Jihar Bauchi
Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi ya amince da murabus din Shugaban ma’aikatansa, Alhaji Abubakar Kari, ya kuma amince da nadin Ladan Salihu a matsayin sabon Shugaban ma’aikatan gidan gwamnati, ba tare da bata lokaci ba.
Hukumar zabe mai zamn kanta ta INEC ta sanar da nasarar Comfort Amwe ta jam'iyyar PDP a matsayin wacce ta lashe zaben maye gurbi na mazabar Sanga a majalisar jihar Kaduna. Baturen zabe, Salihu Kargi na jami'ar Ahmadu Bello da ke Z
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Muhammad ya bayyana cewa ya cire rai da komawa kujerarsa gabanin hukuncin kotun koli domin kuwa ya dauka kotun za ta tsige shi kamar yadda ta yi ma tsohon gwamnan jahar Imo, Emeka Ihedioha.
A wani takaitaccen sako da ya fitar ranar ranar jim kadan bayan sanar da hukuncin da kotu ta zartar a kan kujerun gwamnonin jam'iyyar PDP na jihohin Adamawa, Bauchi da Benuwe, Atiku ya jinjina wa 'yan Najeriya tare da taya gwamnon
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, ya yi kira ga tsohon gwamnan jihar kuma abokin karawarsa a zaben gwamnan 2019, Muhammad Abubakar, da ya zo su hada hannu da gwamnatinsa domin kawo cigaba a jihar.
Kotun koli ta tabbatar da nasarar Bala Mohammed na jam’iyyar Peoples Democratic Party a matsayin zababben gwamnan jihar Bauchi. Ta yi watsi da kara mai lamba SC/1502, wacce tsohon gwamnan jihar Bauchi kuma dan takarar jam’iyyar Al
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammaed na daga cikin manyan bakin a kotun koli a yau da za a yanke hukuncin karshe a kan zaben kujerar gwamnan jihar da aka yi a ranar 9 ga watan Maris.
Gamayyar kungiyar dattawa don zaman lafiya da shugabanci nagari a jihar Bauchi, sun roki al’umman jihar da su yarda da duk yadda sakamakon hukuncin kotun koli zai kaya a kan zaben gwamna wanda aka gudanar a ranar 9 ga watan Maris.
A yayin zantawa da manema labarai, lauyan dan takarar gwamnan jihar Filato a karkashin jam’iyyar PDP, Mike Ozekhome, yace dage karar ta biyo bayan daga wasu manyan shari’u daga yau Talata zuwa ranar Juma’a. Yace wadannan daukaka
Jihar Bauchi
Samu kari