Jihar Bauchi
Bala Mohammed, gwamnan jihar Bauchi, ya bukaci jama'ar jiharsa da kada su ji tsoro a kan kebancesa da aka yi sakamakon cutar coronavirus da ya kamu da ita.
Annobar zazzabin cutar Lassa ta yi sanadiyyar mutuwar wani babban likita dake aiki a cibiyar kiwon lafiya ta gwamnatin tarayya na garin Azare na jahar Bauchi, d
Gwamnan jahar Bauchi, Bala Mohammad ya yi umurni kamawa da hukunta tsoffin gwamnoni Isa Yuguda da MA Abubakar wadanda ake zargi da sace kadarorin gwamnatin jahar na triliyoyin nairori a lokacin da suke kujerar mulki.
Yau gwamnonin Arewa Maso Gabas za su hallara a jihar Gombe domin tattauna muhimman batutuwa na matsalolin tsaro. Za kuma a yi magana kan hasken wutar lantarki da sauransu.
Shugaban sashen hulda da jama'a na NDLEA, Jonah Achema, shine ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa da ya aika wa kamfanin dillancin labarai na kasa (NDLEA) ranar Laraba a Abuja. Achema ya bayyana cewa sun kama alburusan ne a cik
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro da taimakon wani maharbi sun samo tarin makamai da alburusai wadanda ake zaton na yan fashi ne a dajin Lame-Burra, wani gagarumin maboyar miyagu a jahar Bauchi.
Gwamna Bala Mohammad na jahar Bauchi ya amince da dakatar da Alhaji Baffa Bara, Shugaban kwamitin rikon kwarya na karamar hukumar Kirfi. Dakatarwar na kunshe ne a cikin wata sanarwa dauke da sa hannun kakakin gwamnan.
Kwamitin dattijan Giade ya soke nasarar Yunusa a matsayin masoyin Khadija da yayi nasarar lashe zaben auren Khadija. Hukuncin da aka yanke a ranar Asabar, 15 ga watan Fabrairu, 2020 wajen karfe 10:15 na safe ya soke nasarar Yunusa
Iyayen saurayin da ya yi nasara a zaben da aka gudanar tsakanin 'yan takarar neman auren wata budurwa mai suna Hajara a garin Giade da ke jahar Bauchi, sun yi watsi da abin a matsayin "shirme da shiririta".
Jihar Bauchi
Samu kari