Jihar Bauchi
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta tura wakilanta na ma'aikatar lafiya zuwa Azare da ke jihar Bauchi, Katsina da Jigawa sakamakon hauhawar yawan mace-mace.
Gwamnan Bauchi Bala Muhammad ya ce rashin yarda da cutar corona da taurin kai irin na jama'ar jihar na daga cikin abinda ke bada gudumawa a matsalolin jihar.
Kazalika, a ranar Alhamis da ta gabata, wani tsohon dan takara a jam'iyyar PDP daga Azare, Musa Azare, ya rubuta wasika zuwa ga gwamnan jihar Bauchi, Bala Moham
Gwamnatin jihar Bauchi ta yi bayani a kan rahoton mace-macen da ke faruwa a yankin Azare na jihar. Ta ce yanayin zafin gari ne ke kawo mace-macen ba korona ba.
Bala Muhammad ya danganta wannan mataki da ya dauka ga rahotannin da aka samu na mace mace a kananan hukumomin da kuma yaduwar cutar Coronavirus a cikinsu.
A karshen makon nan wani tsohon ‘Dan Majalisa ya rubutawa Buhari takarda ya shaida masa annobar da ta barke a Bauchi. Ana zargin Coronavirus da kashe mutum 300.
Hukumar yaki da cututtuka ma su yaduwa a kasa (NCDC) ta ce annobar cutar covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 239 a fadin Najeriya. Hakan na kunshe ne a cikin
Jami’ai daga hukumomi a jihar Bauchi sun ce suna kokarin gano inda wani mutum mai shekaru 25 yake da ya tsere bayan an tabbatar yana dauke da cutar COVID-19
Alkaluman NCDC na ranar Alhamis sun nuna cewa an samu hauhawar lambobin mutanen da suka kamu da cutar a jihohin arewacin Najeriya, musamman jihohin arewa maso
Jihar Bauchi
Samu kari