Jihar Bauchi
Mahaifiyar tsohon sanata mai wakiltar Bauchi ta sakiya, Abdul Ningi, Hajiya Abu ta rasu a ranar Lahadi a garin Ningi bayan fama da gajeriyar rashin lafiya.
Majalisar zartarwa na kwalejin fasaha ta gwamnatin tarayya dake Bauchi ta sanar da sallamar wasu malamanta biyu da ta samu da aikin neman ɗalibai mata da biɗala
Kakakin yan sandan Bauchi, Wakil ya bayyana cewa an kama wadanda ake zargin ne kan aikata laifuka mabanbanta kuma a wurare da lokuta daban-daban a fadin jihar.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Bauchi ta kama wani matashi mai suna, Enoch Yohanna bisa zargin ture budurwarsa, Ruth Amos, inda ta buga kai a kasa har lahira.
Jihar Bauchi - Akalla yan jam'iyyun adawa 1000 a karamar hukumar Dass a jihar Bauchi sun sauya sheka zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) lokaci guda.
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa ba a rasa rai ko daya ba a yayin rikicin da ya wakana tsakanin garuruwan da ke kan iyaka a Bauchi da Gombe.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed a ranar Litinin ya zargi 'yan ta'adda da hada kai da wasu sarakunan gargajiya tare da wasu bata-gari cikin jami'an tsaro.
Atika Aminu Yankaba, Edun Olabanji, Chineme Joy Ota, Jemimah Marcus da Nicholas Ogunji suna daga cikin wasu matasan Najeriya da suka taba zama gwamnonin rana 1.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammaed ya ce ba ya cikin matsananciyar bukatar fitowa takarar kujerar shugabancin kasa saboda mulki dai Allah ne ke badawa.
Jihar Bauchi
Samu kari