Jihar Bauchi
Gwamnan jihar Bauchi, Bala AbdulKadir Mohammed, zai fuskanci akalla mutum 15 masu neman tunbukeshi daga karagar mulki a 2023 kamar yadda ya yiwa magabacinsa.
Yayin da ake tunkarar babban zaɓen 2023 nan da watanni ƙasa da Shida, gwamnan Bauchi ya canza mataimakinsa, ya ayyana ɗan majalisa a matsayin abokin takara.
Ministar walwala da harkokin jin ƙai, Hajiya Sadiya Umar Farouq, ta ce da ikon Allah mai gidanta za'a bayyana matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Bauchi.
Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta tsinci wata yar shekara 17, Mildred Ebuka, wacce ta bace a ranar Alhamis yayin komawa gida bayan an tura ta kai sako a Legas
Yayiin da rage saura ƴan watanni a fita rumfunan zabe a 2023, gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya naɗa sabbin kwamishinoni, ya tura su majalisa a tantance.
Yan sanda sun yi ram da wani mutum wanda da bakinsa ya amsa cewa yana neman yadda zai kashe Yakubu Dogara. Kwamishinan Yan Sanda na Bauchi ya bayyana wannan.
Tsohon shugaban majalisar wakilan tarayya, Yakubu Dogara, ya aike da sakon ƙorafi kai tsaye kan abun da ya kira kokarin raba shi da rayuwarsa da wasu ke yi.
Wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki kan ayarin motocin mataimakin sufeto Janar na ‘yan sanda na shiyya ta 12 da hedikwatarsa da ke Bauchi, Audu Madaki a hanya.
Wani matashi mai suna Safiyanu Abubakar 'dan Bauchiya wallafa katin bikinsa wanda za a yi a ranar 12 ga watan Augutan 2022 da masoyiyarsa Rukaiya wacce ta rasu.
Jihar Bauchi
Samu kari