Jihar Bauchi
Ashha! Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba tsohon mamba na majalisar dokokin jihar Bauchi, Abdulmumuni Ningi a daren ranar Alhamis.
Wani shaidar gani da ido ya bayyana cewa duk da ihun neman taimako da mamatan suka dinga yi bayan tashin gobarar, an gaza balle kofar shiga gidan domin cetonsu
A yayin da babban zabe ke gabatowa, wata kungiyar matasa ta kudu maso yammaci ta shirya tattakin matasa 10,000 daga Lagos zuwa Bauchi don Bala Muhammed ya zama
FRSC sun bayyana cewa mutane 21 ne suka mutu cikin 22 da hadarin hanyar Bauchi ya afka dasu. Hukumar ta bayyana sunayen mamatan da lambobin wayar makusantansu.
Za ku ji cewa ana bugawa tsohon Ministan Jonathan da yake Gwamnan Bauchi gangar siyasar 2023. Magoya baya sun fara zuga Gwamnan ya fito takarar Shugaban kasa.
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanar da ranar 18 ga watan Junairu a matsayin ranar da zata bude dukkan makarantu mallakar jihar 4,816 tare da kiyaye dokar COVID-19.
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadin rasuwar mutum 20 a Bauchi inda suka kone ta yadda ba za a iya gane su ba.The Punch ta ruwaito cewa hatsarin wadda ya
Wani hoton bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta ya janyo hankulan 'yan Najeriya musamman masu amfani da Twitter. A cikin bidiyon, An gano Sarkin Bauchi, Da
Wata gamayyar kungiyar matasa da mata, ta yi kira ga Gwamna Bala Mohammed Abdulkadir na jihar Bauchi da ya fito takarar kujerar Shugaban kasa a zaben 2023.
Jihar Bauchi
Samu kari