Jihar Bauchi
Jihar Bauchi - Matar da ta sace jariri kwanakin baya a asibitin koyarwan Abubakar Tafawa Balewa ATBU dake Bauchi ta bayyana nadamarta bisa abin da ta aikata.
Mun ji labari Mai girma gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulqadir Mohammed yace Atiku Abubakar zai lashe zaben Shugabancin Najeriya, ya hada-kan al’ummar kasar.
A wurin wani gangamin taro da aka shirya a Bauchi, tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, yace jam'iyyar PDP ta yi zarra ta kowane fanni a Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gana da gwamnonin PDP a Arewa maso Gabas da sauran jiga-jigan siyasar yankin na Arewa maso Gabas.
Bappah Muhammed, babban yaya ga gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya rigamu gidan gaskiya ranar Lahadi 2 ga watan Oktoba, 2022a Asibitin ƙasar Turkiyya.
A ci gaba da kokarin ganin ya zarce zango na biyu, gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi ya samu gagarumin goyon baya yayin wasu 'yayan APC suka sauya sheka.
Jami'an tsaro na hadin gwiwa ta Base 14 Boi a karamar hukumar Bogoro sun kama wani Andrew Godwin da ake zargin likitan bogi ne a Bauchi. An kama wanda ake zargi
Jami’an tsaron farin kaya sun dam ke wata mata kan zarginta da sace jaririn kwana takwas mai suna Ibrahim Mohammed daga asibitin koyarwa na Abubakar Tafawa Bale
Kwamishinan ilimi na jihar Bauchi, Dr. Aliyu U. Tilde ya yada hotunan yadda makarantun jihar Bauchi suka kasancewa a yau Laraba 28 ga watan Satumba bayan raba.
Jihar Bauchi
Samu kari