Barayin Shanu
Yanzu dai jerin barayin kasa ya jawo sabon rikici a Najeriya inda wata Tsohuwar Ministar Jonathan watau Stella Oduah tace sharri kurum Gwamnatin nan ta ke yi yayin da wasu ma ke kokarin shiga Kotu da Gwamnatin kasar.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar 18 ga watan Maris ne dai yan bindigan suka sace Shehin Malamin, inda suka yi garkuwa da shi, wanda wannan ne karo na biyu da ake sace Malamin, kamar yadda rundunar Yansandan ta bayyana.
Gwamnatin jihar Borno da hadin gwuiwar ma'aikatar noma da babban bankin kasa (CBN), ta kaddamar da tsarin dalar shinkafa, a wani shiri na bunkasa harkar noma. A jiya, Talata, gwamnan jihar, Kashim Shettima, ya kaddamar da shirin.
Kamar yadda rahotannin suka tabbatar, Buhari Daji ne ya aika yaransa suka sato shanun surukan Dogo, inda ma suka kashe mutum biyu, wannan ne ya harzuka Dogo, inda ya nemi Buharin ya bashi shanunsa, shi kuma yaki, yace tuni ma ya r
A wata sanarwa da hukumar DSS ta fitar bakin Tony Opuiyo, wanda ya yi magana da manema labarai a madadin hukumar, ya ce sun yi nasarar damke wani Isiah Suwe, abokin gagararren mai garkuwa da mutanen, Terwase Awkaza, a jihar Binuwa
Da sanadin jaridar The Punch, NAIJ.com ta fahimci cewa, wannan sabon atisaye da aka yiwa laƙabin 'Ƙaramin Goro' zai ƙunshin hadin gwiwar jami'ai na hukumomin 'yan sanda da kuma na fararen kaya wato DSS, sai kuma hukumar jami'ai ma
Kakakin rundunar 'yan sandan, DSP Muhammad Shehu, shine ya bayyana hakan a birnin Gusau, inda yace a yayin da jami'ai ke gudanar da sintiri a kauyen Dawa na masarautar Dansadau dake karamar hukumar Maru, sun yi kacibus da 'yan ta'
Rundunar 'yan sandan Jihar Katsina tayi nasarar damke wani barawon shanu kuma mai fashi da makami mai suna Ibrahim Umar wanda ya shahara wajen fashi..
Mutanen wadansu kauyuka da ke yankin karamar hukumar Shinkafi, da ke jihar Zamfara, sun yi kira ga gwamnati da su kawo musu dauki da karin tsaro saboda barnar
Barayin Shanu
Samu kari