Barayin Shanu
Idan kaji ana ƙi gudu, sa gudu ne bai zo ba: Sojojin runduna ta 1 sun yi karan batta da ɓarayin shanu a Zamfara, kalli yadda aka kwashe (Hotuna)
Rundunar Sojan Najeriya ta samu bayanai dangane da manufar yan bindigan, inda nan da nan ta aika da Sojojinta kan hanyar garin Tsafe, nan fa aka yi barin wuta.
Sojoji sun kama gawurtaccen madugun ɓarayin shanu dake garkuwa da mutane (HOTO)
Cikin wata sanarwa da Kaakakin rundunar Soji, Birgediya SK Usman ya fitar, ya bayyana cewar dakarun Sojin sun kai samame ne a dajin garin Rijana a ranar Laraba
Dubun barayin shanu 195 a Najeriya ta cika
Rundunar `yan sandan jihar Niger da ke Najeriya, ta sanar da samun nasararori bayan sabunta kokarinta na kawo karshen masu satar dabbobi da garkuwa da mutane.
Ka ji labarin abin da barayin shanu suka yi?
Gwamnatin jihar Katsina ta bada lamuni ga barayin dabbobi a Yankin. Hakan ta sa da dama sun ajiye makaman su ga hukuma. An kuma maido bisashen da aka sace
Barayin Shanu
Samu kari