Barayin Shanu
Gawurtaccen mai garkuwa da mutanen nan, Sani Haruna wanda aka fi sani da Gayu, wanda rundunar 'yan sandan shugaban hukumar 'yan sanda na kasa ta kama ya bayyanawa jaridar Vanguard cewa ya ba zai iya rike yawan mutanen da ya...
Wani gawurtaccen Barawo ya bayyana yadda su ke satar kudi ta waya. Kwanan nan ne dubun wannan Matashi mai shekaru 31 a Duniya ta cika yayin da ya ke yi wa jama’a kutse cikin asusun banki ta cika yana tsakar damfara.
Legit.ng ta ruwaito sunan wannan kasurgumin barawo, Umar Bahago, dan shekara 35 daya fito daga kauyen Kubule dake garin Babana cikin karamar hukumar Borgu. Yansanda sun samu nasarar kamashi ne a mabuyarsa bayan samun bayanin sirri
A ranar Juma'a 31 ga watan Mayu ne wata alkaliyar kotun Majistare ta yankewa wasu manoma biyu hukuncin zaman shekaru bakwai a gidan yari saboda satar shanu. A yayin yanke hukuncin, Majistrate Hauwa Yusuf ta yanke wa Abdullahi Abub
Mai nadin sarautar gargajiya ta garin Kujama da ke karkashin karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna, Alhaji Idris Gunderi ya ce Barayi sun yi awon gaba da fiye da shanu 74,000 cikin tsawon shekaru hudu da suka gabata a fadin jihar.
Daya daga cikin miyagun ababe masu ta'addancin garkuwa da mutane da kuma satar shanu da hukumar 'yan sanda jihar Nej ta cafke, ya bayyana nemawa iyalan sa abinci a matsayin dalilin da sanya ya dauki wannan hanya da ba ta bullewa.
Inspekta Lawrence yace Usman da sauran abokansa da a yanzu sun cika wandunansu da iska sun hada baki suka kada dabbobinsu cikin gona mallakin Segun Oyeku, gonar dake cike da masara da ganyayyaki da suka kai na naira miliyan 4.
Gwamnati za ta sa kafa daya da Barayin wuta a Najeriya. Ana neman kawo wani kudiri mai suna ‘A Bill for an Act to prohibit and prevent electricity theft, power infrastructure vandalism and power company protection 2017’.
Majiyar Legit.com ta ruwaito a Juma’ar data gabata ne wasu yan bindiga suka kai farmaki a kauyen, inda suka yi awon gaba da shanu goma sha bakwai, sa’annan suka kashe wasu mutane uku da suka bi sawunsu da nufin kwato shanun.
Barayin Shanu
Samu kari