Barayin Shanu
Wani jarumi daya shahara wajen kama barayi da miyagu a jahar Kaduna, Shehu Musa Aljan ya sake samun nasara yayin da yayi arangama da wasu gungun yan bindiga da suka tattara shanun mutane da nufin haurawa dasu gadar Kaduna.
Jiya Kotu ta sake garkame wani babban Jigon Jam’iyyar APC a Jihar Zamfara. Dankande Gamji wanda ya rike mukami a gwamnatin baya ta Alhaji Abdulaziz Yari ne ake tuhuma.
Alkali ya yankewa wanda ta saci Jariri hukuncin daurin s a gidan yari. Wanda ta saci karamin yaro za ta yi zama a gidan kurkuku ko ta biya kudi bayan ta nemi kotu ta yi mata rangwame.
Dakarun rundunar Sojan ruwa ta Najeriya sun samu nasarar kwato shanu guda 318 daga hannun barayin mutane daban daban tare da kama wasu barayin dabbobin guda 5 a yankin karamar hukumar Kachia na jahar Kaduna.
Magu ya ratse sai ya ga bayan rashin gaskiya a Najeriya inda ya fadi yadda EFCC ta ke aiki da cewa sai sun samu hujja da shaidu kafin su damke wanda ake zargi. A karshe EFCC sun yi kira na musamman ga mutanen Najeriya.
Kwamandan Garrison na rundunar ta 1 na Sojan kasa ta Najeriya, Birgdeiya Jimmy Akpor ya mika ma jami’an gwamnatin jahar Kaduna shanu guda 134 da suka kwato daga hannun yan bindiga dake satar shanu a Kaduna.
Hare-haren da suka auku a kauyuka biyu na gundumar Marsabit da ke kan iyaka da kasar Habasha, sun kasance masu kiwon shanu 'yan kabilar Gabra wanda adawa ta tsawon shekaru aru-aru ke tsakaninsu da kabilar Borana.
Jami'an tawagar Operation Puff Adder a Katsina a ranar Juma'a sun dakile wasu hare-hare da 'yan bindiga suka kai a garuruwan Sabon Garin Baure da kauyen Baure da ke karamar hukumar Safana na Jihar. An ruwaito cewa wasu daga cikin
Rundunar 'Yan sandan jihar Zamfara sun kwato shanu 281, rakumma shida, doki daya da jakunna uku da 'yan bindiga suka sace a jihar tare da kama mutane uku da ake zargi da hannu cikin satar. Mutane ukun da aka kama sune Sa’idu Lawal
Barayin Shanu
Samu kari