Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kai ziyara ga fitattun shugabannin kasar nan da suka hada da Buhari, Janar Babangida, da Abdulsalami Abubakar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da Aminu Waziri Tambuwal sun ziyarci tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari a gidansa na Daura, jihar Katsina.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai wa Babangida da Janar Abdulsalami Abubakar ziyarat Barka da Sallah har gida a Minna, jihar Niger.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ayyana Bola Tinubu a matsayin gwarzo a siyasar Najeriya. Ya ce Tinubu ya taimaki Atiku Abubakar da sauransu.
Ɗan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jajantawa Shugaba Bola Tinubu bayan ya zame yayin taron dimukradiyya a Abuja.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fadi yayin da ake taron ranar dimokradiyya a dandalin Eagle Square a Abuja. Fadar shugaban kasa ta ce ba matsala cikin faduwar.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta caccaki Atiku Abubakar da jam'iyyarsa ta PDP kan dora alhakin halin kuncin da ake ciki a kasa kan Shugaba Bola Tinubu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya dora alhakin halin kuncin da ake ciki a Najeriya kan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki.
Tsohon dan takarar shugaban kasar nan, Atiku Abubakar ya bayyana takaicin yadda aka mayar da ran ‘yan kasar nan ba a bakin komai ba, bayan harin Katsina.
Atiku Abubakar
Samu kari