Atiku Abubakar
Francis Okoye, jigon jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Kudu maso Gabashin Najeriya ya shawarci Atiku Abubakar da Peter Obi su goyi bayan Shugaba Tinubu.
Gwamnonin Jihohin PDP sun jinjinawa kokarin Shugaban kasa Bola Tinubu wajen magance rikicin siyasar da ya kunno tsakanin Nyesom Wike da Gwamnan Ribas.
Kwanaki kadan bayan rashin nasarar Atiku a kotun koli, sanatoci biyu da wasu jiga-jigan jam'iyyar sun watsar da ita saboda wasu dalilai na karan kansu.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi ba’a ga furucin Atiku Abubakar a taron manema labarai a ranar Litinin, yana mai zargin dan takarar na PDP da murde ra’ayin jama’a.
Atiku Abubakar, wanda ya yi takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP ya zargi kotun koli da halasta haram da kuma kirkirar takardan bogi yayin hukuncin kotun.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya jaddada cewa ko alama Tinubu bai ci zaɓen shugaban ƙasan 2023 da aka yi ba a Najeriya.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya yi martani kan hukuncin kotun koli inda ya ce babu inda zai je kuma zai ci gaba da gwagwarmaya.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya yi magana a karon farko bayan rashin nasarar da ya yi a kotun ƙoli.
Cif Bode George, jigo a jam’iyyar PDP, ya ce ba shi daniyar ficewa daga Najeriya bayan da kotun koli ta tabbatar da nasarar shugaban kasa Bola Tinubu.
Atiku Abubakar
Samu kari