Atiku Abubakar
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya taso hadakar jam'iyyun adawa a gaba. Ya bayyana su a matsayin masu jin haushi saboda kasa samun gurbi a gwamnati.
An fara hasashe kan abubuwan da za su iya zama matsala ga shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027. Ana ganin ADC za su iya samun nasara saboda abubuwan.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin manyan yan siyasa a jam'iyya mai mulki ta APC da ta adawa, PDP na sauya sheka zuwa sabuwar jam'iyyar hadaka, ADC.
Fadar shugaban kasa ta ce nan da wata 6 masu hadaka a jam'iyyar ADC za su tarwatse a fadin Najeriya. Daniel Bwala ya ce zaben 2027 ne mafi sauki ga Tinubu.
Jam'iyyar ADC ta ce gwamnatin Bola Tinubu ta fara gayyatar tsofaffin shugabanninta taron sirri domin ruguza 'yan adawa. ADC ta gargadi Bola Tinubu.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, wasu a Jalingo sun bukaci jam'iyyar ADC ta tsayar da Jonathan takara a 2027 domin sauke Bola Tinubu daga mulki.
Wasu mambobin ADC uku sun kai kara gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja, sun ƙalubalanci naɗin shugabannin rikon kwarya da aka yi kwanan nan.
Shafin yanar gizon ADC ya gamu da yawan masu shiga domin yin rajista, lamarin da ya jawo ya lalace sau uku a cikin mako daya. ADC na son zama babbar jam'iyyar adawa.
A labarin nan, za a ji cewa Yusuf Datti Baba-Ahmed, abokin takarar Peter Obi ya shawarci ADC da kar ta kuskura ta tsayar da Atiku Abubakar takarar a 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari