Atiku Abubakar
Shugabannin jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya sun gudanar da babban taro a Abuja. Shugabannin sun mika bukatarsu ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Yayin ake rikici a ADC, jam’iyyar PRP ta bukaci manyan ‘yan adawa kamar Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso su hade domin ceton dimokuradiyya.
Prophet Ikuru da sauran manyan Fastoci sun yi hasashen nasarar Shugaba Tinubu a zaben 2027, duk da gagarumar adawar da jam'iyyar ADC ke kokarin kawowa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa ta sanar da cire sunayen shugabannin jam'iyyar hadaka ta ADC daga shafinta saboda wani kara da aka shigar a kotu a Abuja.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya gana da tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Alwan Hassan ya bayyana damuwa game da asarar da za su yi bayan sauya shekar Rabiu Kwankwaso zuwa ADC.
Jam'iyyar ADC ta zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da yunkurin tarwatsa jam’iyyar bayan sauya sheƙar Rabiu Musa Kwankwaso wanda ya yi murabus daga NNPP.
Rahotanni sun ce Sanata Ibrahim Lamido daga jihar Sokoto na shirin ficewa daga jam'iyyar sakamakon sabanin da ke tsakaninsa da shugabancin jam’iyya.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi muhimmin kira ga 'yan Najeriya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Atiku Abubakar
Samu kari