Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nuna damuwa kan cigaba da tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya kan zargin juyin mulki ga Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Laolu Akande, hadimin tsohon Shugaban kasa ya bayar da shawara ga ADC game da tsayar da takara a babban zaben 2027 mai zuwa.
Majalisar dattawa ta tabbatar da sauya shekar sanatoci taara daga jam'iyyun PDP, LP da AFGA zuwa ADC, daga cikinsu akwai wasu daga Kaduna da Adamawa.
A labarin nan, za a ji cewa dan tsohon Mataimakin Shugaban kasa, Adamu Atiku ya sanar da ajiye mukaminsa na kwamishina a gwamnatin Ahmadu Fintiri na Adamawa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya soki yan siyasar da ke shiga APC. Ya ce zaben shugaban kasa na 2027 zai kasance tsakanin Tinubu da 'yan Najeriya.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta yi watsi da sabon jadawalin zaben da INEC ta fitar kwanan nan, ta ce akwai bangarorin da aka zalunci jam'iyyun adaa da taimakawa APC.
A labarin nan, za a ji Fadar Shugaban kasa ta yi wa Atiku Abubakar gugar zana da gwamnan jiharsa, Ahmad Fintiri ya sauya sheka zuwa APC gabanin zaben 2027.
Jagoran jam'iyyar NNPP a Najeriya Buba Galadima ya ce mutanen Rabiu Kwankwaso sun hada kai da sauran 'yan adawa ne domin an shirya musu makarkashiya a 2027.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ya yi nadamar rawar da ya taka wajen kafa jam'iyyar APC a shekarar 2014.
Atiku Abubakar
Samu kari