Atiku Abubakar
Za a ji labari cewa 'Yan Kungiyar Citizens Network for Peace and Development in Nigeria da su ke tare da Goodluck Jonathan, sun raba Jiha da PDP a zaben 2023.
Nyesom Wike, Seyi Makinde, Okezie Ikpeazu, Samuel Ortom da Ifeanyi Ugwuanyi za su bada goyon bayansu ne ga APC ko LP, ba za su goyi bayan PDP a shugaban kasa ba
Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP ya yi shagube ga manyan abokan hamayyarsa a zaben 2023 yayin da yake jaddada cancantarsa a cikinsu.
Rabiu Kwankwaso ya caccaki Bola Tinubu da Atiku Abubakar a Katsina, a cewar ‘dan takaran na NNPP, mutanen nan sun gaji, ba za su iya ba domin sun tsufa da yawa.
A ranar Litinin, 26 ga watan Disamba 2022, Atiku Abubakar ya dauko Hassana Maina ta zama Hadimarsa kan SDG. Budurwar ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter.
Wani mai amfani da Twitter HAUSA MAFIA (@daddykukiss) ya horar da mahaifinsa saboda ya ki goyon bayan dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya shiga zuciyar 'yan Najeriya da dama bayan ya taya gwamna Makinde murnar karin shekara.
Bayan ƴan Najeriya sun yi ta dakun sanin wanda gwamna Wike zai marawa baya, daga ƙarshe dai an bayyana sunan ɗan takarar shugaban ƙasar da Wike zai marawa baya.
Primate Elijah Ayodele ya ayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar zai habbaka tattalin arzikin Najeriya idan ya lashe zaben 2023.
Atiku Abubakar
Samu kari